Shadi: Fulani Sharo Festival - Kano, Nigeria 2021
162 Nhwɛso
• 07/27/21
1
0
Fa hyɛ mu
Ambakisye-Okang Dukuzumurenyi
39 Subscribers
Yanda Fulani suke gudanar da Al'adar su ta SHADI kenan, anyi wannan shadi a garin gaya cikin birnin kano a kasar Nigeria.kada ku manta ku danna alamar subscribe sannan ku danna alamar kararrawa domin samun sababbin bidiyoyin mu#Hausa #Arewa #Shadi #Africa #Nigeria #Kano #Izzar_so #Sabon_film #comedy@BAKORI TV @AMMARAMIR ENTERTAINMENT @MuBaRaKeeY Tv
Kyer? pii

SORT BY-
Top Comments
-
Latest comments